ABOUT US  |  CONTACT US
Global Academic Journal of Linguistics and Literature
Volume-3 | Issue-01
Original Research Article
Kwaɗayi Mabuɗin Wahala: Nazarin Kwartanci Da Ayyukan Kwarto A Mahangar Ɗanladi Mai Kiɗin Kwartaye
Dano Balarabe Bunza, Bello Bala Usman
Published : Jan. 22, 2021
DOI : 10.36348/gajll.2021.v03i01.004
Abstract
Tsakure: Wannan muƙala mai suna “Kwaɗayi Mabuɗin Wahala: Nazarin Kwartanci da Ayyukan Kwarto a Mahangar Makaɗa Ɗanladi Mai Kiɗin Kwartaye”, an bayyana wasu dalilai da ake ganin suna daga cikin abubuwan da ke haddasa wasu mutane yin kwartanci. An samo hujjojin abin da aka faɗa daga waƙar kwartaye ta Ɗanladi. Dalilan da aka hango da ke sanya wasu mutane zama kwartaye sun haɗa da kwaɗayi da gado da kasancewar mutum hariji da yin abota da kwarto da mallakar magani da sauransu kamar yadda aka ciro daga waƙar kwartaye ta makaɗa Ɗanladi. Haka kuma an bayyana wasu ayyukan da kwartaye ke aikatawa da suka haɗa da kwartanci da gudu da fasa darni da neman magani da neman matan maƙwabta da sauransu. An yi hira da wasu mutane da dama da ba a ambaci sunayensu ba da sunayen garuruwan da suke domin guje wa ta-da-zaune-tsaye, domin idan aka ba da bayanin wani ta hanyar ambatar sunan wanda aka yi hira da shi, zai ga an ci mutuncinsa. Domin guje wa hakan aka sakaya sunayen waɗanda aka yi hira da su da sunayen garuruwan da suke. An kawo abubuwan da muƙalar ta hango a matsayin sakamakon bincike da shawarwarin da ake ganin za su taimaka wajen rage matsalar kwartaye da kwartanci.

Article formats

PDF (Portable Document Format) is a file format that has captured all the elements of a printed document as an electronic image that you can view, navigate read more...

A full-text database is a compilation of documents or other information in the form of a database in which the complete text of each referenced document is read more...

Contact us


Scholars Middle East Publishers,
Gold Souk, Deira, d – 24 D85,
Dubai, United Arab Emirates

+971-54-717-2569
submit.gajrc@gmail.com

Useful Links


Home
Aim and Scope
Author Guidelines
Subject Area

About Us


GAJRC (Global Acedemic Journals and Research Consortium) is an international scholar’s community which publish research paper under Scholars Middle East Publisher for open access scientific journals in both print and online publishing from Dubai, UAE. Read More Here

© GAJRC , All Rights Reserved

Developed by JM